KARA YAWAN MAKIN A JAMB.
Yadda za a karamin yawan making na jamb dina daga 120-200 koh sama da haka, yawan chi mutanen mu na ganganchi da asara idan baka chi jamb ba gamasu yawan yawo a #Facebook musamman zakaga wasu suna che wannan mutum din ya kara min marking. banche ba a karawa ba ko ana karawa ba amma yawanchin mutanen dasuke Che muku ga masu karawa da evidence to scammers neee.
Wasu lokutan ana chutan mutanen mu musamman yan #arewa akan zasu Kara maka marks kuma suna karban kudi daga dubu 5000 - 15000 bayan sun yaudareka da abububawa kaman haka .
1. Zasuche za a sayi scratch card nee daga jamb officials sannna mukara maka(idan kache yakaramaka San an kabada Ku din).
2. zasu Tiro ma edited webpage na wani dasuka chuta Dan ka gasgata.
3. Kuma zasuche da su datsi website inne sannnan sukarama kuma zasu iya bazasuma maganan kudi ba saboda na gasgata.
TAYAYA SUKE YAUDARAR MUTANE AKAN SUNA KARA MARKIN NA JAMB
• Na daya shine akwai (HTML) suna ampani ne da ilimin HTML dan editing na webpage naka inda in sunyi login yanuna masu score naka, sai su dannan right click a computer nasu akwai page properties koh page source. Tanan zasuyi ampani da ilimin daya daga chikin web development wato (HTML Code) saisu chanza kaikuma zaka zata ta chanzu dan har hoton zasu turomaka, amma idan katashi churo original nan neee zaka banban che aya da tsakuwa. Akula jamma'a kurkupada hannun irin wanna mutanen.
Na karshe kuma shine suna bude "FAKE ACCOUNT" dayawa nee kuma ba asalin sunan su suke ampani ba account dazaka tura kudin ma "VITUAL ACCOUNT" ne batayanda za a kamasu.
Kukula Jamma'a kuma kuyi gayawa abokai da yan uwa.
✍️Being Bunaiya

0 Comments
Comment Box